====== Hafsa Idris ======
{{ actress:hafsa_idris.jpg?200 }} \\ **Occupation** Kannywood Actress \\ **Born** Hafsat Ahmad Idris aka Hafsat Barauniya on July 14th, 1982 (Age: echo file_get_contents('http://hausafilms.tv/php/date.php?dob=7/14/1982'); years old)((https://www.youtube.com/watch?v=0snsdCAQRnw)) ((https://www.facebook.com/asulightproduction/photos/a.304980599928429/306611633098659)) from Kano, Nigeria\\ **Social Media** Twitter: [[https://twitter.com/official_hafsat|@official_hafsat]], [[https://www.instagram.com/official_hafsaidris20/|Instagram]]
Jaruma Hafsat Ahmad Idris, wadda aka fi sani da kiranta Hafsat Idris, yar wasan fim ne a shafin masana’antar shirya fina-finan Hausa da aka fi sani da Kannywood.
Hafsat asalinta ‘yar jihar Kano ce, arewacin Najeriya. Amma an haife ta da kuma girmar da ita ne a Shagamu, jihar Ogun.
Tauraron Jarumar Hafsat Idris ya hasko ne da bayyanata a hadin fim da ta yi inda ta taka rawar gani cikin fim din mai taken ‘Barauniya’, wannan shirin ne fim na musanman da ya haskaka jarumar da kuma daukaka ta a harkar fim.((https://www.google.com/amp/s/hausa.naijanews.com/2019/12/20/takaitaccen-labarin-rayuwar-hafsat-idris/))
===== Filmography =====
==== Films ====
---- datatable ----
cols : film_page, yearlabel_title
headers : Film, Year
filter : type=film
and : starring_pages==actress/hafsa_idris
and : film!=film/
and : film!=
sort : year
----
===== Links =====
* https://www.instagram.com/official_hafsaidris20/
* https://www.facebook.com/Hafsat-Idris-barauniya-1653658244887574/
* https://twitter.com/Official_Hafsat
===== Share this page =====