====== Rahma Sadau Twitter Interview (#TareDaRahmaSadau) - Saturday, September 12, 2015 ====== [[actress/Rahma Sadau]] a Twitter: [[https://twitter.com/Rahma_sadau|@Rahma_Sadau]]
Assalamu'alaikum. Muna Tare da Rahma Hassan, Wanda aka fi sani da Rahma Sadau. Mun gode da kika kasance Tare damu @Rahma_sadau
— Hausa Proverbs (@Bahaushee) September 12, 2015
@Bahaushee Asalin Sunana Rahma Sadau, Rahma Hassan Yayata Ce A duniyar Film #TareDaRahmaSadau
— Rahma Sadau (@Rahma_sadau) September 12, 2015
Shin wai Komi yaja hankalinki Rahma har kika shiga Fim din Hausa? @Rahma_sadau
#TareDaRahmaSadau
— Hausa Proverbs (@Bahaushee) September 12, 2015
Dama Chan Inada Ra'ayin Film tun ina yarinya, dama ce bansamu ba sai yanxu #TareDaRahmaSadau https://t.co/eH84WHbWmy
— Rahma Sadau (@Rahma_sadau) September 12, 2015
Mi nene babbar manufar ki a lokacin da kika shiga Fim din Hausa?
@Rahma_sadau
#TareDaRahmaSadau
— Hausa Proverbs (@Bahaushee) September 12, 2015
Na shiga don in Nishadantar da 'dan kallo tare da isar da sakonni masu yawa #TareDaRahmaSadau https://t.co/629bUejvsX
— Rahma Sadau (@Rahma_sadau) September 12, 2015
@Rahma_sadau kaman har zuwa wane lokaci kike Na shekaru kike tsammanin zaki kasance a cikin harkar Fim? @Rahma_sadau
#TareDaRahmaSadau
— Hausa Proverbs (@Bahaushee) September 12, 2015
Gaskia a yanxu kam bansani ba, saboda har yanzu ban kai matakin da nakeso nakai ba. Amma kana naka Allah na nashi. https://t.co/QoFSXuwDsA
— Rahma Sadau (@Rahma_sadau) September 12, 2015
Daga fara Fim dinki har zuwa Yanzu, wa nene Babban kalubalen da kika fuskanta? @Rahma_sadau
#TareDaRahmaSadau
— Hausa Proverbs (@Bahaushee) September 12, 2015
Gaskia ban fuskanci wani Kalubale ba har kawowa yanxu #TareDaRahmaSadau https://t.co/0bBP6feMPp
— Rahma Sadau (@Rahma_sadau) September 12, 2015
Mun samu Labari cewa Akwai wani Fim na Nollywood da ake cikin yi dake, shin Haka ne? Mi yaja hankalin Rahma zuwa Nollywood? @Rahma_sadau
— Hausa Proverbs (@Bahaushee) September 12, 2015
Eh hakane, har dani a ciki. Duk cikin sana'a tace. Ban banbanta su ba. #TareDaRahmaSadau https://t.co/YvzG9dO92r
— Rahma Sadau (@Rahma_sadau) September 12, 2015
Wasu sunyi tsokaci Akan irin tufafi da halayyar dake a cikin Nollywood, shin Yaya Rahma Sadau Za tayi da irin wannan? @Rahma_sadau
— Hausa Proverbs (@Bahaushee) September 12, 2015
Ko a kannywood muna zabar script ballantana Nollywood. #TareDaRahmaSadau https://t.co/RYnYNhNQeG
— Rahma Sadau (@Rahma_sadau) September 12, 2015
Wasu sunyi tsokaci Akan irin tufafi da halayyar dake a cikin Nollywood, shin Yaya Rahma Sadau Za tayi da irin wannan? @Rahma_sadau
— Hausa Proverbs (@Bahaushee) September 12, 2015
Rashin fahimtarsu ne da saninsu, amma duk yanda ake dauka ba haka yake ba. Sana'ace me kyau! #TareDaRahmaSadau https://t.co/uaInVvIz0Y
— Rahma Sadau (@Rahma_sadau) September 12, 2015
Wasu nayi ma harkar Fim gani-gani, mi Rahma zata ce Akan wannan? Kuma Wace shawara zaki ba mutane? @Rahma_sadau
#TareDaRahmaSadau
— Hausa Proverbs (@Bahaushee) September 12, 2015
Rashin fahimtarsu ne da saninsu, amma duk yanda ake dauka ba haka yake ba. Sana'ace me kyau! #TareDaRahmaSadau https://t.co/uaInVvIz0Y
— Rahma Sadau (@Rahma_sadau) September 12, 2015
@Bahaushee shawaran da zanbawa mutane shine, su dinga gyara mana kurarenmu idan munyi bawai su taimaka wajen batawa ba. #TareDaRahmaSadau
— Rahma Sadau (@Rahma_sadau) September 12, 2015
Daga Karshen, Wace shawara zaki ba Yan'uwanki Yan Fim da kuma sauran Jama'a gaba daya? @Rahma_sadau
#TareDaRahmaSadau
— Hausa Proverbs (@Bahaushee) September 12, 2015
Mu cigaba da kasancewa tsintsiya madaurunki daya. Mu cigaba da kishin namu don cigabanmu gaba daya #TareDaRahmaSadau https://t.co/ELg7enufgF
— Rahma Sadau (@Rahma_sadau) September 12, 2015
Mun gode @Rahma_sadau. Da fatan zaki sake kasancewa Tare damu wani lokacin. Bissalam.
#TareDaRahmaSadau
— Hausa Proverbs (@Bahaushee) September 12, 2015
Nagode. Ma'assalam!! 🙌🏻 https://t.co/vVgJNfCQE5