====== Dadin Kowa ======
**Released** 2014-Present \\
**Produced by** [[producer:arewa24]]
**Language** Hausa\\
Wannan wasan kwaikwayo ne na musamman mai suna Dadin Kowa. Dadin kowa gari ne wanda aka kirkire shi da mutanen da zasu bawa masu kallo yanayin yadda rayuwa take kasancewa a Arewacin Nigeria. Koda yake wadannan mutane sun tsinci kansu a cikin kalubale kala daban daban sun yi amfani da hanyoyi daban daban wajen ganin sun bi hanyar da ta dace wajen warware matsalolin su da suka hada da aikin yi, iyali, kudi da matsalolin banbance-bancen rayuwa. Wannan wasan za’a kaddamar da shi a zango na gaba.
AREWA24’s original soap opera tells the story of Dadin Kowa, a fictional town in which the main characters’ story arcs interweave to give audiences a mirror into life and society in northern Nigeria. Through these entertaining, relatable storylines, audiences see themselves, their hopes and their challenges, and strategies to solve their own problems and make better decisions regarding their careers, families, finances, and conflicts.
===== Dadin Kowa Promo =====
===== Dadin Kowa Episodes =====
^No.^Title^Published Date^Links and Notes|
|1|[[https://youtu.be/-Wo35rbTNCM|Dadin Kowa Episode 1 Part 1]]|Jan 21, 2015| |
|1|[[https://youtu.be/7sivURFutqY|Dadin Kowa Episode 1 Part 2]]|Jan 21, 2015| |
|2|[[https://youtu.be/1D6Y4c1-4c4|Dadin Kowa Episode 2 Part 1]]|Jan 29, 2015| |
|79|[[https://youtu.be/gL83ZWnrqK8|Dadin Kowa Episode 79]]|Jul 28, 2016| [[https://youtu.be/y_DsmjVLu7Q|Fan review from Gimbiya]] \\ \\ DANTANI yayi ikirarin cewar karon farko zaa ga tashin hankalin da baa taba gani ba, amma ta bangarensa. Sabuwar tsama ta shiga tsakanin BADARU da amaryar babansa, Baban nasa ma bai tsira ba. NAZIRU na cikin damuwa. Da alama asirin ALH. SANI ya tonu. Da alama gogan naku SALLAU ya dauko Dal aba gammo. Ku biyo mu dan ganin yadda zata kwashe a shirin Dadin Kowa na Kashi 79. |
|80|[[https://youtu.be/E-3XIcvPNDs|Dadin Kowa Episode 80]]|Aug 6, 2016| [[https://youtu.be/sII46A72OpY|Fan review from Gimbiya]] |
|81|[[https://youtu.be/-XSPTNkL9wc|Dadin Kowa Episode 81]]|Aug 13, 2016| [[https://youtu.be/sII46A72OpY|Fan review from Gimbiya]] |
|82|[[https://youtu.be/vmcGLpQMNJI|Dadin Kowa Episode 82]]|Aug 18, 2016| [[https://youtu.be/PwNK79PoufE|Fan review from Gimbiya]] |
|83|[[https://youtu.be/W90ECgzBDlk|Dadin Kowa Episode 83]]|Aug 25, 2016| [[https://youtu.be/6WRocm6SNh0|Fan review from Gimbiya]] |
|84|[[https://youtu.be/zFVp4593XZY|Dadin Kowa Episode 84]]|Sep 1, 2016| [[https://youtu.be/ZaYufuh5I3U|Fan review from Gimbiya]] |
|85|[[https://youtu.be/773l7rGTVP8|Dadin Kowa Episode 85]]|Sep 9, 2016| [[https://youtu.be/Ir3Kj0IUjsk|Fan review from Gimbiya]] \\ \\ Horon da Hansatu take yi wa Badaru ya sanya yayi Zuciyar da ta sanya shi yanke shawarar Neman gwaggwabar sana'ar da za ta iya rike shi ya tsayu da Kafarsa, yayin da shi Kuma Olabode ya fara nuna wa Stella irin kunar da ke ransa na kasancewar tana da wani Dan gaba da fatiha ba tare da ya taba sani ba a tsawon shekarun auren su. 'Yan'uwan Anaconda sun baza komar neman sa Lungu da Sako sakamakon batar da ya yi tun bayan harin da a ka kai garin Dadin kowa. |
|86|[[https://youtu.be/SMU4IxylyJA|Dadin Kowa Episode 86]]|Sep 15, 2016|[[https://youtu.be/6cxOferuDIg|Fan review from Gimbiya]] \\ \\ A cikin shirin Dadin kowa kashi na 86. Nazir ya zowa da Iyayensa wata sabuwar magana akan rarinyar da ya koma da so...Alhakki kwikuyo... Rambo ya shiga cikin wani yanayi na tsoro da firgici...A gidan Malam Kabiru kuwa, Ladidi ce ta shiga cikin zulunmin yanda za'a yi auren Alawiyya alhali ba'a tanadi komai ba...Shi kuwa gogan ya bige ne da maular kudin gado. |
|87|[[https://youtu.be/Wd3egC7NGxQ|Dadin Kowa Episode 87]]|Sep 22, 2016|[[https://youtu.be/Rm99C7Ponuk|Fan review from Gimbiya]] \\ \\ Abin boye ya fito fili a inda Stella ta tona kanta. Alawiyyay na cikin matsananciyar damuwa dan gane da Nuhu har ta ci alwashi. Ojukwu an hura masa wuta. Tsama tsakanin Badaru da matar babansa Hansatu ta kara tsamari. Malam Kabiru ya rantse sai ya tona asiri. |
|88|[[https://youtu.be/JJFurkUm6Fo|Dadin Kowa Episode 88]]|Sep 28, 2016|[[https://youtu.be/heKLkxy060s|Fan review from Gimbiya]] \\ \\ Ta faru ta kare a gurin Nazir, domin a yanzu auransa da Maryam ya tabbata, shin yaya Alawiyya za ta dauki wannan mummunan Labarin a gare ta. A Gefe guda kuma bayan hankula sun fara kwanciya a garin Dadin kowa wata sabuwar Annoba ta kara kunno kai a garin wacce ta sanya baki kwararowa cikin garin, shin waye da waye suka shigo garin sannan da me suka zo. Domin ganin yanda za ta kaya ku biyo shirin Dadin kowa kashi na tamanin da takwas. |
|89|[[https://youtu.be/gRKvQZSqTGU|Dadin Kowa Episode 89]]|Oct 6, 2016|[[https://youtu.be/LcIIoFXQKcg|Fan review from Gimbiya]] \\ \\ Ayi dai mu gani! Timo ya faso Gari, har da sayen hannun jari. Shin mecece makomar Alawiyya bayan rusa zancen aurensu da Nuhu? A yayin da Malam Hassan ya matsa lamba don shiga hurumin da ba nasa ba, a can gefe kuma anya Zayyad baya shirin kulla wata kitimirmirar? Haduwar Haidar da Gimbiya a wannan karon, bamu san ko me Haidar din zai zo da shi ba. Dangwari da bakonsa Jawo, ko yaya zata kwashe musu? Don ganin yadda zata kaya, ku biyo mu a Shirin Dadin Kowa Kashi na 89. |
|90|[[https://youtu.be/K7_KzJbZb0k|Dadin Kowa Episode 90]]|Oct 13, 2016|Alawiyya a yunkurinta na ganin sun ci gaba da soyayya da tsohon saurayinta Nazir, ba ta fargaba sai ta tsinci kanta cikin wani sabon rudani mai rikitarwa. Yayin da a hannu guda kuma Dantani ya samu wani mummunan labari game da Furera wanda ya jefa shi cikin damuwa, a bangare guda kuma Malam Hasan yayi yunkurin shawo kan Kamal domin ya mayar dashi hannun iyayensa, yunkurin da ya haifar da sa’insa a tsakananinsu. |
===== Awards =====
* [[http://www.equalaccess.org/in-the-news/arewa24-programming-wins-viwers-choice-award/|AREWA24 Programming Wins Viewers’ Choice Award]]
===== External Links =====
* Official website in [[http://arewa24.com/shows/dadin-kowa-2/|Hausa]] and [[http://arewa24.com/en/shows/dadin-kowa/|English]]
* [[https://www.youtube.com/playlist?list=PLenlLYA0Do3lKa48mwdDvRu1ytn97zptq|YouTube Playlist (Jerin Shirin a YouTube)]]
* [[http://www.bbc.com/hausa/news/2016/03/160305_kannywood_dadinkowa_magictvaward|Shirin Dadin Kowa ya ci kyauta]]
===== Share this page =====