Occupation Actor, Producer
Tijjani Abdullahi Asase a wannan shirin Dandalin Fasahar Fina-finai na RFI Hausa (podcast) inda ya ambaci an haife shi a Kano a Dan Dago. Ya yi firamare da secondary a Gwale local government. Ya shigo Kannywood ta hanyar mai gidanshi Mai Gidan Dabino.
A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai' na @RFI_Ha, Hauwa Kabir ta tattauna da Tijjani Asase (https://t.co/vZRYelEERj) da aka fi sani da Damisa kan lamurran da suka shafi masana'antar #Kannywood. https://t.co/Kq3Amiyk13
— HausaFilms.tv (@hausafilmstv) August 15, 2021